Showing posts with label LABARI. Show all posts
Showing posts with label LABARI. Show all posts

Friday, 28 September 2018

Akalla Soja Guda Ne Ya Mutu A Hadarin Jirgin Saman Da Ya Auku A AbUJA

Akalla Soja Guda Ne Ya Mutu A Hadarin Jirgin Saman Da Ya Auku A AbUJA


Jirage biyu samfurin F7 sun yi hadari a yayin atusaye a Abuja. Matuka jiragen sun yi nasarar tsira ta hanyar saukar lema amma guda ya rigamu gidan gaskiya a cewar kakakin rundunar sojojin saman Najeriya, Air Commander Ibikunle Daramola.
 
A kwanan nan, jiragen saman rundunar sojin Najeriya ke ta yin atusayen gwaji gabanin shirye-shiryen bikin ranar 1 ga watan Oktoba wato na murnar zagayowar
MASOYA SUN RATAYE KANSU

MASOYA SUN RATAYE KANSU

A kasar India wasu masoya sun kashe kansu saboda yunkun da iyayensu sukayi domin su raba su.
Dama wannan ba wani abun mamaki bane a kasar India domin su hakan ba komai bane a wajensu.
Allah ya kiyaye mu.