Showing posts with label Hausa music. Show all posts
Showing posts with label Hausa music. Show all posts

Friday, 12 October 2018

[Music] Saniyon M Inuwa -Auren Gwanja

[Music] Saniyon M Inuwa -Auren Gwanja



Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa wace yayiwa Auren gwanja wanda za a daura Jumma’a 12/10/2018 jiya akasha farty.
Mawakin Ado Gwanja ga wakarka da abokinka saniyon yayima domin tayaka murna daurin auren.
Allah ya nuna mana lokacin naka saniyon m inuwa muji shi kuma gwanja wace iriya gwanja zai gwangwajeka da ita.
yanzu dai ku dauko ta saniyon kuji mai yazo muku da ita.

DOWNLOAD NOW
Audio Player

Wednesday, 10 October 2018

Sabuwar Wakar Wazirin Rarara PDP Sun Fede Biri

Sabuwar Wakar Wazirin Rarara PDP Sun Fede Biri


Toh Pha Yanzu Muka Soma Lamar Dai Yadda Wakar Farko Ta Rarara Da Kuma Wazirinsa Yadda Suke Pada A Cikin Wakar Su, Suna Fada Cewa Ganduje Tilas Yafede Biri Kanawa Su Pera.

Yau Da Izinin Allah Wazirin Rarara Ya futar Da Sabuwar Wakar Sa Mai Taken (PDP) Sun Fede Biri.

Lamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Anti ‘Yan Tinke Wajen Firamari Election Na Zaben zakaran Dan Takarar Kujerar Shugaban Kasa a Jam’iyat PDP Da Ya Gabata Da Aka Gudanar Inda Atiku Abubakar Ya Samu Nasarar Lashe Zaben.

Bayan Kwankwaso Da Nagoya Bayansa Na Dubin Za’a Tsaida Dr Rabiu Musa Kwankwaso Dan Takarar Shugaban Kasa A Kar-Kashin Jam’iyar PDP sai Gash. an Done Shi Wajen Primary Election Da Akayi.

Rashin Nasarar Da Kwankwaso Yayi Shi Yasa Wazirin Rarara Yayi Wannan Waka Sa Cewa Tsula Yayi Batan Baka Tan-Tan Domin Bayaga Tsuntsu Bays Ga Tarko.

PDP Sunrigaya Sun Pede Biri Kamin Ganduje Ya Fede Biri.

Ga Wakar Nan Kasa

Download Music

Source from Pressloaded.com

Friday, 5 October 2018

Tuesday, 18 September 2018

Tuesday, 7 August 2018

Music :- Sabuwar wakar Adam A Zango - Farin ciki

Music :- Sabuwar wakar Adam A Zango - Farin ciki

Albishirun ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa waka adam a zango mai suna "farin ciki" indai baku manta jarumin ko ince mawakin ya aza gasar rawa akan wannan waka akan kudin dala america $300 wanda idan anka chanzasu zasu kai kimanin naira dubu dari da takwas N10,8000.

To yau ga wakar domin ku sauraro din jinta kuma da wanda zai shiga wannan gasa.

Download Music Now

Sources :- www.Hausaloaded.com

Sunday, 6 May 2018

Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 2

Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 2




Assalamu alaykum

Bayan gaisawa irinta addinin musulunci yau kuma nasake zo muku da wata sabuwar wakar nadin saurautar IBRAHIM ABDULLAHI MIKAILU As (Garkuwa 2).

Domin sauko da wannan wakar saiku shiga wannan blue rubutu dake kasa.


Waka 2

Download Now


Ayi saurare lafiya
Music:-  Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 1

Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 1

Assalamu alaykum
Bayan gaisawa irinta addinin musulunci yau kuma nasake zo muku da wata sabuwar wakar nadin saurautar IBRAHIM ABDULLAHI MIKAILU As (Garkuwa 2).
Domin sauko da wannan wakar saiku shiga wannan blue rubutu dake kasa.

Waka 1


Ayi saurare lafiya

Friday, 13 April 2018

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara  " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Albishirin ku Ma'abota ziyarta shafin hausaloaded.com a yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawakin siyasa Dauda kahuta rarara mai suna "Tsayarwa buhari Takara 2019" wanda daman al'umma da dama na jiran wannan rana da buhari zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takara.

Wanda a cikin wakarsa Yake fadin cewa sufa yanxu sun kage yan akidar gaske masu son buhari da gaskia domin ci gaban kasa da al'umma amma wasu ba don haka bane.

Amma dai hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi sai ku latsa wannan link domin downloading.

Download Music here

Tuesday, 13 March 2018

MUSIC :-  Walwalar Zuciya Isah Ayagi

MUSIC :- Walwalar Zuciya Isah Ayagi


Albishirin ku yan uwana Ma'abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau na kara zo muku da wata wakar Isah Ayagi wanda kunsan shima wannan mawaki ya iya waka sosai gwargwadon basirarsa nasan duk wanda ya saurari wakarsa mai suna "maryam" yasan.

Akwai kalamai da baitoci na soyayya ga masoya to kads ka bari a baka labari ka saukar da wannan waka ta shi Walwalar Zuciya.


Download music here

SHARE THIS

Saturday, 10 March 2018

MUSIC : Hamisu Breaker Sabon Album - Dalilin So Album 2018

MUSIC : Hamisu Breaker Sabon Album - Dalilin So Album 2018




Wannan shine wakokin da munka tallatamuku kafin fitowar wannan album na hamisu breaker mai suna "Dalilin so" wanda hazikin mawakin ya fitar a wannan shekarar 2018.

Ga wakokin kamar haka :-

Hamisu breaker - Dalilin so


Download music here


Hamisu breaker - Budurwata


Download music here


Hamisu breaker - Ga Hannuna


Download music here


Hamisu  breaker - Inada Masoyiya


Download music here


Hamisu breaker - Kama Muke da Juna


Download music here


Hamisu breaker - Mai Sona


Download music here


Hamisu breaker - Ni Nakine

Download music here

Hamisu breaker - Tambarin Masoya


Download music here


Hamisu breaker - Tanadin so

Download music here

Sai kuyi hakuri domin sauran wakokin is Loading.............. 90%
Domin farin cikin ku shine burinmu

Source :- Hausaloaded.com

Sunday, 31 December 2017

[ MUSIC ] SABUWAR WAKAR ADO GWANJA JINSIN MATA

[ MUSIC ] SABUWAR WAKAR ADO GWANJA JINSIN MATA



Albishirin ku maziyarta wannan shafi me albarka yau muna tafe muku da sabuwar wakar fasihin mawakin mata wato ado isa gwanja sunan wakai dai JINSIN MATA REMIX

Wannan wakar dai remix ne domin yayi wakar kwanaki baya saidai wannan remix din yafi dayan dadi sosai ku hanzarta ku sauke a wayoyin ku kusha sauraro lafiya

DOWNLOAD MUSIC NOW

Tuesday, 26 December 2017