Albishirin ku Ma'abota ziyarta shafin hausaloaded.com a yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawakin siyasa Dauda kahuta rarara mai suna "Tsayarwa buhari Takara 2019" wanda daman al'umma da dama na jiran wannan rana da buhari zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takara.
Wanda a cikin wakarsa Yake fadin cewa sufa yanxu sun kage yan akidar gaske masu son buhari da gaskia domin ci gaban kasa da al'umma amma wasu ba don haka bane.
Amma dai hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi sai ku latsa wannan link domin downloading.
Download Music here
Friday, 13 April 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
[ MUSIC ] SABUWAR WAKAR ADO GWANJA JINSIN MATA Albishirin ku maziyarta wannan shafi me albarka y
MUSIC :- Walwalar Zuciya Isah Ayagi Albishirin ku yan uwana Ma'abota ziyayar wannan s
Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 1Assalamu alaykumBayan gaisawa irinta addinin musu
Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 2 Assalamu alaykumBayan gaisawa irinta addinin musu
Music :- Sabuwar wakar Adam A Zango - Farin cikiAlbishirun ma'abota sauraren wakoki a yau nazo mu
KAMAS BY AHMAD SHANAWA
0 Comments:
Post a Comment