Showing posts with label Photos. Show all posts

Wednesday, 19 December 2018
Monday, 19 November 2018
Kalli Wasu Zafafan Hotunan Hafsat Idris Barauniya Da Su Kayatar
Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Hafsat Idris Da Su Kayatar, Hotunan Sunyi Kyau Sosai .. Musan Man Ma Yanayin Salon DauKar Hoton Nata
Sunday, 18 November 2018
Kalli Hotunan Rashida Lobbo Da Nuna Kirjinta Afili Mutane Suketa Magana

Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wadannan hotunan nata da suka dau hankula, ta haskaka, tubarkallah.

Kalli Wasu Zafafan Hotunan Maryam Yahaya Ana Ganin Cinyarta Da Ya Dauki Hankulan Mutane Suke Surutu

Jarumar fina-finan Hausa me tashe, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan nata da ta matse, tasha kyau, tubarkallah.

Kalli Hoton Hafsat Idris da ya birge
Kalli Hoton Hafsat Idris da ya birge
Tauraruwar fina-finan Hausa Hafsat Idris kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Kalli yanda aka rubuta sunan Halima Atete da kudi

Posted by on Sunday, November 18, 2018
Tauraruwar fina-finan Hausa, Halim Atete kenan a wannan hoton nata inda wani masoyinta ya rubuta sunan da kudi 'yan Naira 1000.

Kyawawan Hotunan Fati Washa Tare Da Boss Dinta
Sababbin hotunan jaruma fati washa tare da daraktan ta wanda ta rubutawa boss ma'ana a hausa mai gidanta wanda wannan hotuna sunyi matukutar kyawo.
Thursday, 15 November 2018
Kalli hotunan Hafsat Idris da suka sa 'yan maza hadiye miyau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan nata da ta sha dan karen kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Wednesday, 14 November 2018
HOTUNA: Kalli Zafafan Hotunan Amina Amal

Jaruma Amina Amal Daya Ce Daga Cikin Fitattun Jaruman Fina-finan Hausa Na Kannywood Mata
Jaruma Amina Amal 'Yar Asalin Ƙasar Kamaru Ce Wacce Tazo Nigeria Domin Ta Gana Da Fitaccen Jarumin Nan Adam A Zango
Inda Daga Karke Ta Zama Jarumar Wani Sabon Film Mai Suna Amal Wanda Jarumi Adam A Zango Ya Shirya Duk Da Cewa A Lokacin Ba Ta Iya Hausa Ba