HOTUNA: Kalli Zafafan Hotunan Amina Amal
Jaruma Amina Amal Daya Ce Daga Cikin Fitattun Jaruman Fina-finan Hausa Na Kannywood Mata
Jaruma Amina Amal 'Yar Asalin Ƙasar Kamaru Ce Wacce Tazo Nigeria Domin Ta Gana Da Fitaccen Jarumin Nan Adam A Zango
Inda Daga Karke Ta Zama Jarumar Wani Sabon Film Mai Suna Amal Wanda Jarumi Adam A Zango Ya Shirya Duk Da Cewa A Lokacin Ba Ta Iya Hausa Ba
0 Comments:
Post a Comment