assalamu alaikum Maziyar tar wannan shafin mai Dumbin albarka yau Ina tafe muku da yanda Ake siyan MB na Etisalat 1gb akan Naira 200 kacal, mai karatu Sanin kanka ne Siyan data 1gb idan baka cire 1k ba baxaka samu mai lasting ba to ga sauki ta samu Amma wannan datan A gaskiya Expired dinshi kwana 3 ne '3 Days' domin More wannan Garabasar Ga yanda zakuyi da farko ka tabbatar akwai Naira 200 a cikin layin naka sai ka danna *929*10# nan take zasu turo muku da message congratulations, domin duba Balance din datan sai ku danna *228# Shikenan, kada ku manta kudinga sharing din posting dinmu masu amfani zuwa yan uwa da abokan arziki suma su karanta su karo, don't forget share our post
Hello ladies and gentle men barka da war haka a yau muna tafe muku da yanda zaku samu MB500 kyauta a Layinku na MTN , To batare da Bata lokaci ba bari na fara yimuku bayani da Farko abunda ake bukata kaje Play store kayi download din Application Mai suna MYMTN wannan App din bai wuce 6MB ba da kun saukar da ita kan wayarku to Free ne ko baku data zaku iya shiga cikinta saboda ita wannan application din akwai sirrikan MTN da dama a ciki wanda a yanzu bazan iya sayawa nayi bayani ba.., sai ka shiga cikin App din sai ka zabi kasarku idan kai a Nigeria kake ka zabi Nigeria zasuce kasa Lambarka idan kasa sai ka danna Continue nan take zasu turo wasu lambobi Guda shida idan sim din yana wayarka to kajira kamar 5second autamatic shi kadai zaiyi copyn code din yasa a cikin Box din yayi continue idan yaki sai kaje message kayi copy kazo kayi paste a cikin box din sai ka danna continue zakaga idan da safe ne zasuce Good morning ''sunanka'' kadan jira kamar second 10 a kasan kadan zakaga an rubuta click here to get 500MB for free kana dannawa zakaji message yashigo wayarka domin duba datan sai ku danna *131*4# Thanks for read my post idan kaji dadi kayi sharing wa wasu su karanta su amfana, don't Forget sharing our post. Domin tambayar wani abu ko kanason tallata maka abunka zaku iya samuna Ta wannan Lambar: 09021664821 +23490216648