Showing posts with label Hausa music. Show all posts
Showing posts with label Hausa music. Show all posts

Friday, 12 October 2018

[Music] Saniyon M Inuwa -Auren Gwanja

[Music] Saniyon M Inuwa -Auren Gwanja



Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa wace yayiwa Auren gwanja wanda za a daura Jumma’a 12/10/2018 jiya akasha farty.
Mawakin Ado Gwanja ga wakarka da abokinka saniyon yayima domin tayaka murna daurin auren.
Allah ya nuna mana lokacin naka saniyon m inuwa muji shi kuma gwanja wace iriya gwanja zai gwangwajeka da ita.
yanzu dai ku dauko ta saniyon kuji mai yazo muku da ita.

DOWNLOAD NOW
Audio Player

Wednesday, 10 October 2018

Sabuwar Wakar Wazirin Rarara PDP Sun Fede Biri

Sabuwar Wakar Wazirin Rarara PDP Sun Fede Biri


Toh Pha Yanzu Muka Soma Lamar Dai Yadda Wakar Farko Ta Rarara Da Kuma Wazirinsa Yadda Suke Pada A Cikin Wakar Su, Suna Fada Cewa Ganduje Tilas Yafede Biri Kanawa Su Pera.

Yau Da Izinin Allah Wazirin Rarara Ya futar Da Sabuwar Wakar Sa Mai Taken (PDP) Sun Fede Biri.

Lamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Anti ‘Yan Tinke Wajen Firamari Election Na Zaben zakaran Dan Takarar Kujerar Shugaban Kasa a Jam’iyat PDP Da Ya Gabata Da Aka Gudanar Inda Atiku Abubakar Ya Samu Nasarar Lashe Zaben.

Bayan Kwankwaso Da Nagoya Bayansa Na Dubin Za’a Tsaida Dr Rabiu Musa Kwankwaso Dan Takarar Shugaban Kasa A Kar-Kashin Jam’iyar PDP sai Gash. an Done Shi Wajen Primary Election Da Akayi.

Rashin Nasarar Da Kwankwaso Yayi Shi Yasa Wazirin Rarara Yayi Wannan Waka Sa Cewa Tsula Yayi Batan Baka Tan-Tan Domin Bayaga Tsuntsu Bays Ga Tarko.

PDP Sunrigaya Sun Pede Biri Kamin Ganduje Ya Fede Biri.

Ga Wakar Nan Kasa

Download Music

Source from Pressloaded.com

Friday, 5 October 2018

Tuesday, 18 September 2018

Tuesday, 7 August 2018

Music :- Sabuwar wakar Adam A Zango - Farin ciki

Music :- Sabuwar wakar Adam A Zango - Farin ciki

Albishirun ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa waka adam a zango mai suna "farin ciki" indai baku manta jarumin ko ince mawakin ya aza gasar rawa akan wannan waka akan kudin dala america $300 wanda idan anka chanzasu zasu kai kimanin naira dubu dari da takwas N10,8000.

To yau ga wakar domin ku sauraro din jinta kuma da wanda zai shiga wannan gasa.

Download Music Now

Sources :- www.Hausaloaded.com

Sunday, 6 May 2018

Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 2

Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 2




Assalamu alaykum

Bayan gaisawa irinta addinin musulunci yau kuma nasake zo muku da wata sabuwar wakar nadin saurautar IBRAHIM ABDULLAHI MIKAILU As (Garkuwa 2).

Domin sauko da wannan wakar saiku shiga wannan blue rubutu dake kasa.


Waka 2

Download Now


Ayi saurare lafiya
Music:-  Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 1

Music:- Sabuwar Wakar Garkuwar Unguwar Rogo 1

Assalamu alaykum
Bayan gaisawa irinta addinin musulunci yau kuma nasake zo muku da wata sabuwar wakar nadin saurautar IBRAHIM ABDULLAHI MIKAILU As (Garkuwa 2).
Domin sauko da wannan wakar saiku shiga wannan blue rubutu dake kasa.

Waka 1


Ayi saurare lafiya