A cikin shekarar 2017 Kannywood ta samu canji da sauyi ta sanadiyar kaddamar da tsarin Box office wanda zai taimakawa wajen haska fina-finai a sinimomi da gidajen kallo.
An samu wasu sabbin jarumai matasa wadanda tauraron su ke haskawa inda wasu kan cewa sun shigo masana’antar da kafar dama yayin da sauran ke jajircewa wajen bayyana basirar su bainar jama’a.
Ana zaton gwanintar wadannan jerin jarumai da nuna fasahar su zai janyo haske ga tauraron su a masana’antar a shekarar 2018
1. Maryam Yahaya
2. Rashida Lobbo
3. Amal Umar
4. Umar M.Sheriff
5. Halima Ibrahim
6. Garzali Miko
7. Ahmad Illiyas Tantiri
0 Comments:
Post a Comment