Fitacciyar jarumar wasan Hausa ta fina-finan Kannywood watau Aisha Aliyu da aka fi sani da Aisha Tsamiya ta bayyana cewa yanzu kam burikan ta a rayuwa duka sun cika saura aure kawai.
Jarumar ta bayyana hakan ne a cikin wata fira da ta yi da majiyar mu a karshen mako inda ta bayyana cewa dama can burin da take da shi shine karatu wanda kuma tuni tayi nisa a cikin sa.
HausaMini.com ta kuma samu daga jarumar bugu da kari cewar ta bayyana rade-raden da ake yi na cewa 'yan fim basa son aure a matsayin labarin kanzon kurege da tace bai da tushe balle makama.
Jamrumar ta bayyana cewa silar aure ne ya sa suka zo duniya don haka kuwa ba yadda za'ayi ta guji aure sannan kuma daman cikar darajar mace yanzu a duniya shine a dakin mijin ta.
Tuesday, 16 January 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Kalli wasu hotunan amina amal wanda suka janwo mata zagi da tsinuwa saboda ta fiddo tsaraicinta waje. Kalli wasu hotunan amina amal wanda suka janwo ma
Kalli wasu zafafan hotunan bilkisu shema yar kwalisa wanda suka sambade hankulan mutane. Kalli wasu zafafan hotunan bilkisu shema yar kwal
Alves ya yi gargadin Neymar akan kai kansaAlves ya yi gargadin Neymar akan kai kansaDan was
Kalli wasu zafafan hotuna da Adam A zango ya saki tare da amaryarsa Soffy.Kalli wasu zafafan hotuna da Adam A zango ya saki
Kalli wasu zafafan hotunan maryam yahaya wanda suka birge mutabe sosai. Kalli wasu zafafan hotunan maryam yahaya wanda su
Sabbin hotunan maryam yahaya wanda suka ja hankulan mutane sosai .Sabbin hotunan maryam yahaya wanda suka ja hankul
0 Comments:
Post a Comment