Kalli wata sabuwar jarumar fim da Adam A. Zango ya kawo Home › Kannywood › Kalli wata sabuwar jarumar fim da Adam A. Zango ya kawo ✔ Anonymous Kannywood Ku Tura A Social Media Wannan hoton sabuwar jarumar fina-finan Hausace da Adam A. Zango ya gabatar a wannan sabuwar shekarar, saidai be bayyana sunantaba, a cikin hotunan za'a iya ganinta tare da Adamun suna daukar wani sabon fim da yakeyi.
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
Post a Comment