image ©
Jarumar dai ta bayyana hakan ne a
yan kwanakin nan kamar yadda
Mujallar fim ta ruwaito, ta bayyana
cewa a duk lokacin da ta samu mijin
aure, to fa a shirye take da ta tare
zuwa dakin mijinta. Jarumar ta kara da cewa: “Samun
Mazan Ne Da Wahala, Amma Ko Yanzu
Na Samu Miji Da Gudu Za Tayi Aure”. Mai karatu dai zai iya tuna cewa
jarumar tuni ta dauke kafar ta daga
fitowa a matsayin jaruma a cikin fina-
finan Hausa na Kannywood sannan
kuma ta tsunduma cikin harkokin
siyasa inda daga baya ma har ta samu mukamin mai bayar da shawara ga
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi
Umar Ganduje.
0 Comments:
Post a Comment