Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi hausaloaded blog a yau na Ζ™ara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma".
Da jin sunan wannan waka kasan cewa akwai kalaman soyayya domin ko bahaushe yace da tsohuwar zuma ake magana saboda haka kada ka bari a baka labari.
Amma ga kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :-
⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina.
⏩ Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina.
⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu ..
⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko.
⏩ So Kauna Na Baka Mai Ζ™arKo.
⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko.
⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko.
⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba.
⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba.
Download music here
0 Comments:
Post a Comment