Wednesday, 11 April 2018




Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Home Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Hausawa kance komai kyauwon ɗa ya gadi uba nai to yau haidar adam a zango shima ba'a barshi a baya ba inda shima ya fitar da sabon album dinsa mai suna "Take over" wanda ya kamala shooting na wannan album inda wakokin album din kamar haka :-



1. Godiya

2.  Rayuwa

3. Take over.

Album din ya samu director by msk sai kuma co-sponsored by the white housa family. 

Wanda wannan yaro ya fara nuna tashi fasahar wanda a nan gaba kadan hausaloaded.com zaka kawo muku wannan wakokin sai ku kasance da mu. 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: