In banda mutum 3 yawancin 'yan Kannywood sun tsaneni' - Inji General BMB
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa mafiyawan 'yan masana'antarsu ta fim basa sonshi in banda mutum uku kawai, ya kara da cewa amma babu komai, domin shi da Allah ya dogara.
Yace da yawan lokuta anyi kokarin a dakatar dashi amma ba'ayi nasarar yin hakan ba.
ilan daya zayyana wanda wanda suka sa wasu suka tsaneshi Bello yace, 'ko dan saboda bautar da kukewa Ali Nuhu ta kai matsayin da bakwa iya gayamai gaskiya,
har yanzu karin cigaba nike samu, hakan bai isa ya nuna miku cewa Allah ne abin dogarona ba?".
Gadai abinda ya bayyana kamar haka a kasa:
0 Comments:
Post a Comment