Sunday, 29 April 2018




Jarumar Kannywood Nafeesat Abdullahi ta Kundumawa wani Mutum Zagii A shafinta na INSTAGRAM

Home Jarumar Kannywood Nafeesat Abdullahi ta Kundumawa wani Mutum Zagii A shafinta na INSTAGRAM

Anonymous

Ku Tura A Social Media
tw
image ©
Tauraruwar Jarumar Kannywood
Nafeesat Abdullahi
Ta Kunduma wa wani Zagi yayinda Wannan Ya gayamata cewa '''Gaskiya Nafi kin fara tsufan''' , da
alaman dae Nafisa bata ji dadin wannan
maganan ba, ta mayar mishi da martanin cewa 'Vampire ce ni da bazan tsufa ba?.' Ta kara da cewa ko ta gidama yarinya
take har yanzu?, in kuma yarinyace to
zanzo ta bani abinda tasha nima insha. Bayan wannan martani da Nafisa ta
mayarwa da wannan bawan Allah be
dai kara cewa uffan ba, kuma wasu sun
bata shawarar cewa ta daina kula irin
masu wadannan maganganun.
tw

Share this


Author: verified_user

0 Comments: