Kalli yanda turawa suka bautar da mutane lokacin mulkin mallaka
Lallai a shekarun iyaye da kakanni an yiwa turawa bauta ta wuce kima, wannan hoton wata ba indiyace take dauke da wani baturen mulkin mallaka, an dauki hotonne tun shekaru 118 da suka gabata.
historyphotographed.
0 Comments:
Post a Comment