Saturday, 7 April 2018




Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Home Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Hausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa, haka ta faru da dan tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ali, Haidar Adam A.

Zango ya shirya wakoki guda biyu kamar yanda ya bayyana, ya kara da cewa kwanan nan zai sakesu.

Mahaifinshi dai Adam A. Zango shima sanannen tauraron fina-finan Hausane kuma mawaki.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: