Shin Adam A Zango Zai Karbi Bikin Sarautar Sa Ta Sarkin Kannywood ?
Masoyan Adam A Zango Sun Nada Shi Sarautar Kannywood Amatsayin Sarki..
A yanzu haka tuni masoya da masu fatan alheri ga Zango suka shirya masa wani gagarumin biki a jihar Nassarawa don bayyana masa goyon bayansu tare da taya shi murna, inda suka cika a taron,
yawancinsu sanye da kayan sarauta
Daga karshe masoyan A Zango sun tabbatar da cewa akwai sauran hidima a ranar nadin sarautar, kuma ba zasu kara bari wani ko wata duk girmansa,
duk kankantansa ya ci zarafin jarumin ba, inda suka ce zasu dauki mataki kan duk wanda ya nemi tozarta gwaninsu.
Shin Adam A Zango Zai Karbi Wannan Sarautar Kannywood Din Tuna Kowa Yasan Ali Nuhu Asalin Sarkin
C
0 Comments:
Post a Comment