YADDA XAKA GYARA BATIRIN WAYARKA IDAN YA KUMBURA
Home ›
›
YADDA XAKA GYARA BATIRIN WAYARKA IDAN YA KUMBURA
Yadda zaka gyara batirin wayarka idan ya kumbura 1) kadaga kan batirin ma'ana kacire kansa 2) daga can gefen batirin ba kansa ba ainahin batirin to zakaga wata yar karamar kofa mitsitsiya daga kusan karshen batirin zakaga an rufeta da yar dalma 3) to sai ka samu karfe ko allura sai ka fasa kofar da karfen ko allurar zakaji battirin ya sace daga kumburar dayayi saika samu takarda yar karama ka rufe kofar sai ka samu gam wato (seltip) ka like kofar da gam din bayan kayi saika dauko kan batirin kamayar kasa seltip kamanne shikenan zakasha mamaki
0 Comments:
Post a Comment