YADDA ZAKA CIRE SECURITY A KOWANNE IRIN MEMORY
Home ›
›
YADDA ZAKA CIRE SECURITY A KOWANNE IRIN MEMORY
Yadda zaka cire security na kowanni irin memory wayar android Dafarko kaje Google kayi download na (es file explorer.apk) kayi install bayan kayi sai kasa memorin dayake da security sai kashiga es file explore kashiga external sd card zakaga foldodinsa akwai wata folder zaka other to anan security yake sai ka danne kayi delete shikenan
0 Comments:
Post a Comment