Yadda zaka dawo da (deleted file) awayar android 1) kaje Google kayi download na (recuuva.apk) bayan kayi download saikayi 2) install kashiga bayan kashiga 3) zasu baka zabi na abunda kk so kayi recorver hoton ko waka ko video 4) sai ka zaba sannan kayi recorver amma yana bukatar rooting
0 Comments:
Post a Comment