Tuesday, 1 May 2018




Soyayya

Home › › Soyayya

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Ankarbo Abi Hamzata,Anas Dan malik(yardar Allah ta tabbata agareshi),me hidima ga Manzon Allah (tsira da aminci su tabbata agareshi)cewa Manzon Allah ya ce,"Imanin dayanku baya cika saiya sowa Dan uwansa abinnan dayaeke so wa kansa "buhari da Muslimu suka ruwaitoshi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: