Saturday, 12 May 2018




TSARABAR WATAN RAMADAN

Home › › TSARABAR WATAN RAMADAN

Anonymous

Ku Tura A Social Media
daga Sahl bin Sa'ad (R.A) daga Manzon Allah {S.A.W.) yace: Acikin Aljanna akwai wata kofa ana kiranta Rayyanu, masu azumi zasu shigeta ranar tashin kiyama, babu wanda zai shigeta sai su. Idan sun shiga sai a kulleta babu wanda zai sake shiga (Kuduba Sahihul Bukhari 1896). Tirmizi yakara bayani a cikin riwayarsa cewar wanda ya shigeta bazaiji kishin ruwaba (Qishirwa ba) har abada. Allah ka amince mana bijahi RASULULLAHI.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: