YADDA ZAKA HADA WIRELESS EARPIECE
Home ›
›
YADDA ZAKA HADA WIRELESS EARPIECE
Yadda zaka hada wireless earpiece 1) Dafarko kayanke kansa ma'ana kayanke wajen sakawa a jikin waya amma kabar yar waya ba ba iya kan zaka yankeba kabar waya ajikinsa ba dewa ba 2) sannan wajen sakawa a kunne Shima kada kayanke shi duka kabar waya ajikinsu 3) Sai ka feke wayoyin 4) sannan sai ka samo ashana ko leta ka kone wayoyin baduka ba ma'ana akwai wani Dan zare ajikin wayar to zaren zaka kone 5) bayan kayi haka sai ka samo abun taba wannan me kyalkyalin ba Karan sigarin ba na jikin kwalin me kyalkyalin sai ka rufe wayoyin ka murde su daka kone zarensu na kan earpiece din da kunnewan 6) bayan kayi haka sai kasa kunnuwan a kunnenka kasa kan ajikin wayarka zakasha mamaki
0 Comments:
Post a Comment