YADDA ZAKA KARAWA WAYARKA KILIYA WAJEN KALLO KO IDAN KANAYIN GAME
Home ›
›
YADDA ZAKA KARAWA WAYARKA KILIYA WAJEN KALLO KO IDAN KANAYIN GAME
Yadda zaka Karawa wayarka kiliya wajen Kallo ko idan kanayin game 1 ) dafarko kayi download na (gl tools.apk) 2) Sai kayi rooting na wayarka 3) Sai kayi instal kayi open Sannan idan Kallone sai ka zabi player da kk Kallo acikinta ma'ana mx player domin amfi amfani da it wajen Kallo 4) idan wayarka 4.2.2 ce sai ka zabi gpu 1.3 ghz Idan 442 Shima haka 1dan 5.0 1.4 gpu shikenan sai kayi apply





0 Comments:
Post a Comment