YADDA ZAKA RAGEWA KOWANNE IRIN FILE GIRMA DAGA ME 3GB ZUWA 5MB
Home ›
›
YADDA ZAKA RAGEWA KOWANNE IRIN FILE GIRMA DAGA ME 3GB ZUWA 5MB
Yadda zaka mayadda Abu me nauyin 3gb ko 2gb ko 1gb zuwa 5mb 1) dafarko kayi download na (zip archiver.apk) 2)Sai kayi install dinta idan kayi sai kashiga 3)Sai kasamu abun da kk so kayi compreesed din ma'ana kanaso ka mayar dashi ko video ko game wani babban Abu 4)Sai ka danne shi zatabaka option zakaga compress sai kana shiga zata Baka wasu option din again zakaga 5) split into volumes sai ka zaba 5mb Sannan saikayi ok shikenan keep to enjoy domin Karin bayani ga number Tanana 08147246352





0 Comments:
Post a Comment