Wednesday, 9 May 2018




YADDA ZAKA SAKA KATIN WAYA BA SAI KASA NUMBER KATIN BA

Home › › YADDA ZAKA SAKA KATIN WAYA BA SAI KASA NUMBER KATIN BA

Anonymous

Ku Tura A Social Media
da farko kaje Google kayi download na recharge king.apk bayan kayi sai kayi install dinsa ka Bude shi amma zai yi amfani da data a shigar farko kana shiga yana gamawa zakana sa Kati da camera wayarka ka Wai dukan lambar katin zakayi a hoto yasamaka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: