Sunday, 17 June 2018




RAYUWAR GIDAN YARI A KASAR SAUDIYYA

Home RAYUWAR GIDAN YARI A KASAR SAUDIYYA

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Mazauna gidan kurkukun kasar Saudiya sun gudanar da sallar idi
a ranar Juma'ar da ta gabata.
Saudia dai tana daya daga cikin kasashen da ke kyautata wa mutane mazauna gidan kurkuku a duniya. Inda a irin wannan gidan kurkuku mazauna gidajen kan iya samun kusan dukkanin abubuwan da suke bukata ciki har da karatu dama samun damar karanta jarida da daukan darasi na karatu da dai sauransu.
Jama'a shin wace irin rayuwa ake yi a gidajen kurkukun da ke kusa da ku?


Share this


Author: verified_user

0 Comments: