Taurarurin fina-finan Hausa, Mata da Miji, Sani Musa Danja, Zaki, tare da Mansurah Isah, suna murnar cika shekaru goma sha daya da yin aure, Mansura ta bayyana cewa, shekaru sha daya kenan amma gasu kamar saurayi da budurwa.
Ta kara da cewa, tana godewa mijin nata saboda hakurin da yayi da ita.
Shima a nashi sakon da ya fitar, Sani Danja ya bayyana cewa, yayi sa'ar abokiyar rayuwa me fahimta inda ya kara da cewa yana sonta.
0 Comments:
Post a Comment