A karo na biyu: Amina Amal ta sake saka wannan hoton kuma mutane sun sake yin Allah wadai
A kwanakin bayane, cikin watan Azumin Ramadana, jarumar fina-finan Hausa,
Amina Amal ta taba saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara, hoton ya jawo cece-kuce sosai inda da dama, ciki hadda wasu daga cikin masana'antar fim din hausa ta Kannywood suka yi Allah wadai dashi.
A wancan lokaci, Amina ta kare kanta inda tace tana kan wani aikine da aka bata.
A karo na biyu, jarumar ta sake saka wannan hoto a dandalinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa tuna bayane.
Wannan karin ma mutane basu kyale ba, da dama sunyi Allah wadai dashi.
Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton kamar haka:
Sunday, 5 August 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Kalli hotunan hafsat idris a fagen daga wato aiki. Kalli hotunan hafsat idris a fagen daga wato aiki
Umar m sharif bashi da lafiya. Umar m sharif bashi da lafiya.Shahararran mawakin
Kalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sadiqKalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sa
Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da j
NEWS:- Kannywood Ta Ganduje Ce - Inji Ali Nuhu Jarumi Ali Nuhu Mohammed da aka fi da Sarki
Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R.K. Agajin Gaggawa.Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R
0 Comments:
Post a Comment