A rika duba kaya kamin a saka
Wannan hoton na fadakarwa ne akan a yi hankali da saka kayan da suka jima a jiye ba tare da dubawaba, kamar yanda ake iya gani a hoton, ga kunama nan tayi lamo a jikin wandon inda ace da tsautsai ya saka, saidai aji wani labarin daban.
Shafin Sarauniyane ya wallafa hoton wannan wando da kiran mutane akan a rika lura.
Wednesday, 29 August 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon A Wajen kaddamar Da Sababbin Wakokin Ali JitaShahararren mawaki ya kaddamar da sababbin wakoki
Kalli Hoton zainab Indomi Tare da Adam A Zango Hoton Jaruma zainab Indomi kenan Tare da Adam A Z
Kalli Wasu Zafafan Hotunan Maryam Yahaya Ana Ganin Cinyarta Da Ya Dauki Hankulan Mutane Suke SurutuKalli Wasu Zafafan Hotunan Maryam Yahaya Ana Gani
Kalli wasu kayatattun kyawawan hoton Rahama Sadau yare da 'yan uwantaKalli wani kayataccen hoton Rahama Sadau da 'yan
Kayatattun Hotunan Maryam Yahaya Barkan ku da garzoyawa shafin namu na ArewaFreshY
Adam A. Zango tare da Zainab IndomieAdam A. Zango tare da Zainab IndomieTaurarin fina
0 Comments:
Post a Comment