[MUSIC] Umar M Shereef Guguwar So
Sabuwar wakar Umar M Shereef me suna Guguwar So
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
– Guguwar soyayya, Guguwar soyayya
– Inama inama in zamtar dake ki zauna da nima sena haskake
– dukannin saoina sena shallake
– rawa zanyi ko a inane in anbani ke
DOWNLOAD AUDIO
0 Comments:
Post a Comment