Wednesday, 22 August 2018




SIHIRIN HADA SOYAYYA TSAKANIN NAMIJI DA MACCE KO TSAKANIN MUTUM DA WANI ABUCAN DABAN

Home › › SIHIRIN HADA SOYAYYA TSAKANIN NAMIJI DA MACCE KO TSAKANIN MUTUM DA WANI ABUCAN DABAN

✔ Anonymous

Ku Tura A Social Media



MA'ANAR SIHIRUL MAHABBA:-

       Wani nau'i ne na sihiri da ake yi domin soyayya a :-

   1)- Saka soyayya tsakanin mutane guda biyu,misali tsakanin namiji da mace.

   2)- Saka soyayya tsakanin mutane da wasu abubuwa dabam wadanda ba mutane ba,



GAMAMMUN ALAMOMIN SIHIRI

   1)- Yawan ciwon kai

   2)- Yawan ciwon mara(mafi yawancii bayan sallar la'asar ko cikin dare)

   3)- Yawan Yin

Share this


Author: verified_user

0 Comments: