Sunday, 12 August 2018




Subhanallah. Tab.Ga wani takadiri kuma la'anannen Allah ya haura kofar dakin Ka'aba ze karya kafar ya shiga cikin Dakin.

Home Subhanallah. Tab.Ga wani takadiri kuma la'anannen Allah ya haura kofar dakin Ka'aba ze karya kafar ya shiga cikin Dakin.

Anonymous

Ku Tura A Social Media



Munsamu Labarin Ne Wajen Jarumar Film Din Hausa Saratu Daso A Shafin Ta Na Instagram Ga Yanda Labarin Ya Kasance


Subhanallah.
Tab.😐Ga wani takadiri kuma la'anannen Allah ya haura kofar dakin Ka'aba ze karya kafar ya shiga cikin Dakin.
Alhamdu lillah Askar sunyi nasarar haurawa kofar kakin sun cafkeshi sun hankadoshi kasa tiiiiiiin.😃😃😃
Toh irin wannan yakamata mutane su dinga yin magana

Share this


Author: verified_user

0 Comments: