Friday, 24 August 2018




YADDA AKE KOYAN HTML KASHI A DAYA 1

Home YADDA AKE KOYAN HTML KASHI A DAYA 1

Anonymous

Ku Tura A Social Media
YADDA AKE KOYAN HTML 1 Menene html: html yarene daga cikin yarukan da computer takeji ma,ana da yaren html zaka iya koyan hada blog wato website designer haka kuma kusan shine yare mafi sauki a cikin yarukan computer akan irinsu CSS,PHP,JAVA,PYTHON,C++ wadannan language din sune yarukan da ake hada software’s kuma idan ka iya su za,a kiraka da programmers amma idan ka maida kai zaka iya abubuwa da yawa akan su amma mafi sauki cikinsu shine html wato{ hypertext mark language} shine ma,anar shi. <> wannan sune open tag </>wannan close tag dolene duk mai koyan html yasan wannan domin sune farko kuma mafi amfani koyan html ga bayaninsu. Open tag tashi ake gane farkon code da kuma kalan code din da zai nuna da sunnan yaren da ake aiki dashi. Close tag shine ke nuna inda code ke karewa kuma dolene kowane code yazama yanada close amma zaku gane idan muka shiga ciki abinda nake so shine kumaida hankali da nustuwa akai zaizo maku da sauki abinda muke bukata yanzu sune kamar haka. Masu computer su bude notepad ko kuma idan kuna da notepad++ domin bude notepad kaje kan search nakan windows dinka kai search dinshi aha Mai android yayi download na html runner ta play store shine abinda zaifi maka sauki wajan running code Mai java phone kayi download na blueftp ko kuma explorer bayan kun dakko sai kowa ya bude abinda yake dashi zamu fara running code Zakuga nayi running code a tsarin running na code wanda yazo farko shine zai zama na karshe idan kuka duba yadda nayi a sama nasan zakuce to meyasa nai close na title code da head abida yasa ake rufesu a farko shine su amfaninsu a samane amma ga abinda suke nufi kamar hak. ma,anarsa shine open tag html < yana fadawa computer cewa yaren da ake san hadawa html ne shine ake takaitawa ita runner din ta haka . shine ke daukar abinda yake nuna saman da css wato style sheet wanda zamuzo kanta idan mun fara yaren css. shine ke nuna inda aka shiga wanda ake gani a saman page. <body> anan ake sanya duk sauran code da duk wani design na site dinka yanzu bari muje musa abinda zai nuna mana abin zai bamu damar ganin abin da muke din yanzu kusa wannan code din a inda kuke running na code dinku nidai ina yin nawa a notepad. <html><head><title>HOME

AREWAPRESS1.com.ng

kowa yayi save amma akarshe kasa .html kamar nawa HOME.html nasa sai kuje cikin folder da kukai save kuyi open dinshi kuga nasan zakuganshi kamar haka
Kuma nasan zakuce kunga bakuwar code wato

shi wannan shine ke karawa rubutu girma sune kamar haka

AREWAPRESS1.com.ng<#/h1>

AREWAPRESS1.com.ng</#h2>

AREWAPRESS1.com.ng</#h3>

AREWAPRESS1.com.ng</#h4>

AREWAPRESS1.com.ng<#/h5>
Wadannan sune code na size to koma cikin code dinku kusa
tsakanin ANAN

kamar haka kenan sai ku kulle shi a farkon

HOME

AREWAPRESS1.com.ng</#center>

<#/html> Sai save kuje ku duba kugani nasan zakuga sunan ya dawo tsakiya to haka ake maida code tsakiya
YADDA ZAMU CHANJA BACKGROUND Kawai kuje cikin code dinku gurinkusa bgcolor=”sunan kalarka” HOME

AREWAPRESS1.com.ng


MU HADU KASHI NA BIYU DOMIN CIGABA Post: AREWAPRESS1.com.ng

Share this


Author: verified_user

0 Comments: