Giwa ta hallaka matar da ta dauke ta hoto a Zimbabwe
Giwaye na yawan kai wa mutane hari idan suka ga ana yawan takura musu
Wani jami'in kula da namun daji ya shaida wa kamfanin dilancin labarai na AFP cewa wata giwa ta hallaka wata mata 'yar kasar Jamus mai shekara 49 a wani shahararren wurin ajiye namun daji a Zimbabwe.
Giwar ta hallaka matar bayan ta dauki garken giwaye hotuna a wani wajen shakatawa da ake kira Mana Pools a arewacin kasar,
0 Comments:
Post a Comment