Karanta ka gani sunayen yan takarkarin gwabnonin da suka nemi tsayawa takarar gwabna a jahar Borno wacce take fama da matsanancin hararen kungiyar nan mai suna Boko haram.
1-Kashim Imam
2-Farfesa Babagana Umaru
3-Gambo Lawan
4-Mustapha Baba Shehu
5-Hon. Umaru Kumalia
6-Muhammad Aba Lima
7-Barista Kaka Shehu Lawan, Esq.
8-Adamu Dibal
9-Mustapha Fannarambe
10-Mohammed Jafaru
11-Sen. Baba Kaka
0 Comments:
Post a Comment