Kalli hoton Hadiza Gabon Yayi anko da diyarta Maryam Home › Kannywood › Kalli hoton Hadiza Gabon Yayi anko da diyarta Maryam ✔ Anonymous Kannywood Ku Tura A Social Media Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da ta yi anko da yarinyar da take riko, Maryam, tace, su abokaine na har abada.
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
Post a Comment