Monday 10 September 2018




Kalli sabon salon dinkin mata da ya shigo gari

Home Kalli sabon salon dinkin mata da ya shigo gari

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Kalli sabon salon dinkin mata da ya shigo gari

Zamani me abubuwa da yawa kullun kara ganin sabbin kirkirar hanyoyin rayuwa ake gani, anan wani sabon salon dinkine na mata daya shigo gari kamar yanda ake iya gani a jikin wannan matar, dinkin dai zai nuna kafadar mace a waje.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: