Friday, 28 September 2018




MAHAUKACI MAI HIKIM

Home › › MAHAUKACI MAI HIKIM

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Wasu mutane ne ke cikin tafiya a cikin motarsu a tsakiyar daji sai suka ji tayar motarta gaba tana rawa. Sai suka tsaya suka duba sai suka ga ashe notocin dake daure da
taya daya ta gaba notoci uku sun kwance sun fadi saura noti daya kawai ke rike da
tayar shi yasa take ta rawa zata fita.
Suna ta shawarwarin abin yi don tsakiyar daji ne ba gari a kusa kuma ababen hawa
basa wucewa sannan waya ba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: