Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, duk wanda ya mata abin arziki zata mayar mishi dana arziki, wanda kuwa ya mata na tsiya, shima zata mayar mishi da abinshi.
source https://www.hutudole.com/2018/10/abinda-kamin-na-tsiya-ko-na-arziki-haka.html




0 Comments:
Post a Comment