Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan da abokiyar aikinshi, Zainab Indomie tare da wani abokin aikinsu a wannan hoton da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.
source https://www.hutudole.com/2018/10/adam-zango-tare-da-zainab-indomie.html
✔ Anonymous HTDL
0 Comments:
Post a Comment