Monday, 8 October 2018




Alhamdulillah: Wannan itace Matar Alfahari Na In Shaa Allahu >> Ado Gwanja

Home Alhamdulillah: Wannan itace Matar Alfahari Na In Shaa Allahu >> Ado Gwanja

Anonymous

Ku Tura A Social Media


Wannan itace Matar Alfahari na In shaa Allahu Wadda zata kasance mata ta Ta sunnah nan da wasu Yan lokuta kalilan.Ina Gayyatar kowa da kowa yan uwa, Masoya da Abokan Arziki zuwa wajen wannan Daurin aure nawa.Idan baka samu damar zuwaba Adduar ka/ki nada matukar mahimmanci.Nagode sosai.Ado Gwanja



Share this


Author: verified_user

0 Comments: