Tuesday, 9 October 2018




An karrama Ali Nuhu da Digirin girmamawa

Home An karrama Ali Nuhu da Digirin girmamawa

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Jami’ar ISM Adonai da ke kasar Togo ta karrama Ali Nuhu da digirin digirgir na
girmamawa a kan kasuwanci da tallafawa matasa watp Entrepreneurship and Youth
Development.
Wannan karramawar ba sa nasaba da yadda sarki Ali Nuhu yake taimakawa matasa
mata da maza ta hanyar sama musu aikin yi a masana’antar Kannywood ba tare da
sun tsaya suna jiran aikin gwamnati ba.
Hoton Digirin digirgir da Ali Nuhu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: