Sunday, 21 October 2018




An soki jaruman fim din Hausa akan rashin taimakawa juna: Ali Nuhu ya mayar da martani

Home An soki jaruman fim din Hausa akan rashin taimakawa juna: Ali Nuhu ya mayar da martani

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Ma'aikaciyar tashar talabijin ta Arewa24, kuma marubuciya, Fauziyya D. Sulaiman ta fito ta dandalinta na sada zumunta ta nemawa tauraron fina-finan Hausa, Baba Karkuzu taimako akan biyan kudin haya, daga baya Fauziyya ta fito ta bayyana cewa, Ali Nuhu ya biya kudin, saidai wannan batu ya bar baya da kura.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/an-soki-jaruman-fim-din-hausa-akan.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: