Saturday, 20 October 2018




Barcelona ta musanta rahotannin shirin maido da Neymar

Home Barcelona ta musanta rahotannin shirin maido da Neymar

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Mataimakin shugaban Barcelona Jordi Cardoner, ya ce kungiyar bata da wani shiri ko niyyar sake maido da dan wasanta Neymar da ya sauya sheka zuwa PSG a watan Yuli na shekarar 2017.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/barcelona-ta-musanta-rahotannin-shirin.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: