Friday, 19 October 2018




Barkwanci: Tsakanin Wani da baya jin hausa sosai da matan wani gida

Home Barkwanci: Tsakanin Wani da baya jin hausa sosai da matan wani gida

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Wani mutum ne da baya jin hausa sosai yaje gidan matan aure inda 'yar uwarshi ke zaune da mijinta, gidan na kullene, da yaje sai ya kwankwasa, biyu daga cikin matan dake kusa sai suka matsa kusa da kofar suka tambaya, wanene?.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/barkwanci-tsakanin-wani-da-baya-jin.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: