Wednesday, 3 October 2018




Hakika Ina Son Nayi Aure Sai Dai Shi Aure Lokaci ne >> Hadiza Gabon

Home Hakika Ina Son Nayi Aure Sai Dai Shi Aure Lokaci ne >> Hadiza Gabon

Anonymous

Ku Tura A Social Media



Shahararriyar 'yar fim din Kannywood din nan, Hadiza Gabon, ta ce tana so ta yi aure amma lokaci ne kawai bai yi ba.Da take hira da BBC, Hadiza ta ce aure lokaci ne, kuma kamar mutuwa, idan Allah ya kawo shi babu yadda mutum zai guje masa."Wallahi babu wata mace da za ta so ta kai lokacin aure amma ta ki yi" inji Gabon.Jarumar, wacce ta lashe kyautar 'yar wasan da ta fi tallafawa babban jarumi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: