Hukumar 'yansandan Najeriya ta gayyaci kakakin majalisar dattawa, Bukola Saraki da Sanata Dino Melaye da Sanata Ben Bruce da su bayyana a gabansu ranar Litinin me zuwa saboda zanga-zangar da sukayi yau a Abuja da suka tare hanyar Shehu Shagari dake gaban hedikwatar 'yansandan suka takurawa jama'a.
source https://www.hutudole.com/2018/10/hukumar-yansanda-ta-gayyaci-saraki-dino.html
0 Comments:
Post a Comment