Monday, 22 October 2018




Jonathan ya gayyaci Buhari, Obasanjo, Atiku da T.Y Danjuma gurin taron kaddamar da littafinshi

Home Jonathan ya gayyaci Buhari, Obasanjo, Atiku da T.Y Danjuma gurin taron kaddamar da littafinshi

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Shugaba Muhammadu Buhari, tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo da kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, na daga cikin manyan bakin da ake kyautata zaton za su halarci taron kaddamar da littafin tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/jonathan-ya-gayyaci-buhari-obasanjo.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: